iqna

IQNA

kamaru
Bangaren kasa da kasa, bayan harin da ‘yan ta’addan Boko haram suka kai kan wani masallaci sun kuma kasha mutane biyu a yankin far North Region.
Lambar Labari: 3482308    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, kasar Kamaru na daga cikin kasashen nahiyar Afirka da ake yin amfani da hanyar koyar da karatun kur'ani ta hanyar rubutu a kan allo.
Lambar Labari: 3481864    Ranar Watsawa : 2017/09/04

Bangaren kasa da kasa, akalla mutane uku ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani harin kunar bakin wake da aka kaddamar a wani masallaci a arewacin kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3481660    Ranar Watsawa : 2017/07/01

Makaranci Dan Kasar Kamaru:
Bangaren kasa da kasa, Musa Jida makarancin kur'ani mai tsarki ne daga kasar Kamaru da yake fama da makanta wanda ya halarci gasar kur'ani ta duniya.
Lambar Labari: 3481457    Ranar Watsawa : 2017/05/02

Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiyar kiyar da ilmomin kur’ani mai tsarki a wani kauye a cikin kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3480778    Ranar Watsawa : 2016/09/13

Bangaren kasa da kasa, mutane uku ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da wasu mata biyu suka kai a kasar kamaru .
Lambar Labari: 3446872    Ranar Watsawa : 2015/11/10

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar Kamaru sakamakon dalilai na tsaro sun sanar da rufe wasu daga cikin masallatai da cibiyoyin addini a rewacin kasar na wani dan lokaci.
Lambar Labari: 3336430    Ranar Watsawa : 2015/07/28

Bangaren kasa da kasa, wasu matasa da ke wasan kwallon kafa a kasar Kamaru sun karbi a dddinin muslunci a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 1451366    Ranar Watsawa : 2014/09/19