iqna

IQNA

boko haram
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane uku ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani harin kunar bakin wake da aka kaddamar a wani masallaci a arewacin kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3481660    Ranar Watsawa : 2017/07/01

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga birnin Maiduguri na jahar Borno na cewa, a safiyar yau wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake sun kashe kansu tare da jikkata mutane akalla guda biyar.
Lambar Labari: 3481388    Ranar Watsawa : 2017/04/08

Bangaren kasa da kasa, an kafa wata kungiyar bayar da agaji a tarayyar Najeriya wadda za ta rika taimakawa a bangarori rayuwar jama’a.
Lambar Labari: 3480769    Ranar Watsawa : 2016/09/09

Bangaren kasa da kasa, asusun Taimakon Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya sanar da cewa kungiyar Boko Haram ta haramta wa kananan yara kimanin miliyan biyu karatu na zamani.
Lambar Labari: 3468423    Ranar Watsawa : 2015/12/22