Bangaren kasa da kasa, Kotun kasar ta Masar ta yanke hukuncin kisa da dauri kan wasu daga cikin yan uwa musulmi da suka hada da tsohon shugaban kasar Mohammad Morsi.
2015 Jun 16 , 23:46
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty International ta bukaci a saki Shekh salman sakataren jam’iyyar Alwifagh a Bahrai ba tare da wani bata lokaci ba.
2015 Jun 16 , 23:43
Bangaren kasa da kasa, Masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekaru 4 a gidan kaso kan Sheikh Ali Salma babban sakataren Jam'iyyar Al-wifaq, jam'iyyar siyasa mafi girma a kasar.
2015 Jun 16 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, manhajar nan ta yanar gizo da ake yin amfani da wayar salula domin kamata ta Muslim Face mai mambobi 1000 za ta fara aiki ne a cikin wannan wata na Ramadan mai zuwa.
2015 Jun 15 , 17:56
Bangaren kasa da kasa, Dukkanin alkalan da suka yi alkalanci a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Malaysia 15 da suka hada 5 daga Masar, sun bayyana cewa wakilin Iran ya cancanci matsayin da ya samu a gasar.
2015 Jun 15 , 17:53
Bangaren kasa da kasa, Sheikh naim Kasim mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa yan sunna ne suk fi zama abin layya a hannun ‘yan Daesh.
2015 Jun 15 , 17:52
Bangaren kasa da kasa, wasu malamai 14 daga cikin mabiya addinin muslunci da kuma 11 na mabiya addinin kirista akasar Amurka sun gdanar da wani zama domin kara samun fahimtar juna da zaman lafiya tsakanin bangarorin biyu.
2015 Jun 14 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, a wani abu mai matukar ban mamaki wadanda suka shirya gasar karatu da hardar kur’ani ta duniya bas u gayyaci mutumin da ya zo na daya a karatun rufe gasar ba.
2015 Jun 14 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Masar ta yanke hkuncin dari a gidan kaso kan wasu mutane 31 da suke da hannu a kisan da aka yi wa Sheih Hassan Shata jagoran yan shi’a a Masar.
2015 Jun 14 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare hakiin bila adama na majalisar dinkin duniya ya fitar da wata wasika da ya rubuta zuwa ga mahukuntan Bahrain a a cikin watan Janairu 2015 da ke neman su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman ba tare da bata lokaci ba.
2015 Jun 13 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, Syyid Tahir Hashemi mabiya tafarkin iyalan gidan manzo da aka fi sani da shi’a a kasar Masar sun bayyana cewa ba za su kara boye wani abu dangane da lamarinsu ba tare da karyata vcewa sun yi taron maulidin Imam Hujja (AS) a boye.
2015 Jun 13 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, wani matashi dan shekaru 14 daga kasar Lebanon da yake halartar gasar kur’ani ta karo na 57 a Malayzia ya bayyana halartarsa a gasar da cewa babban ci gaba ne a rayuwarsa.
2015 Jun 13 , 23:54