Bangaren kasa da kasa, manyan malamai da kuma masu hudubar Juma’a awannan mako sun gargadi mahukuntan saudiyya dangane da hankoronsu na neman kashe Ayatollah Nimr.
2015 Oct 31 , 22:24
Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiya ta hada kan addinai a kasar Amurka mai ta Long Island a birnin New York an kasar Amurka da nufin kara fada fahimtar juna tsakanin addinai.
2015 Oct 31 , 22:21
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro wanda yake da taken Haliful Kur’an wato mabocin kur’ani mai tsarki a hubbaren Zaid Shahid (AS) a lardin Babul.
2015 Oct 31 , 21:49
Bangaren kasa da kasa, an gane gawar Sayyid Haidar Alhani daya daga cikin manyan malaman shi’a a kasar Lebanon da ya rasa ransa sakamakon abin da ya faru a Mina.
2015 Oct 30 , 18:40
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka kirayi al’ummar kasar Bahrain da su gudanar da jerin gwano a kasar musammana yankin Almusalla.
2015 Oct 30 , 18:37
Bangaren kasa da kasa, malamai da masana da suke halartar taron tabbur na kr’ani mai tsarki a birnin Kazablanka na kasar Morocco sun jaddada wajabcin yada sahihiyar fahimta ta kur’ani a tsakanin matasa musulmi domin saita tunaninsu.
2015 Oct 30 , 18:32
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty Interntional ta yi kakkausar suka dangane da kisan palastinawa da Isra’ila take yi.
2015 Oct 29 , 23:17
Bangaren kasa da kasa, Walid Bin Talal dan gidan sarautar Saudiyya ya yi kira da aka kafa kawance tsakaninkasar da kuma Israila domin yaki da kasar Iran.
2015 Oct 29 , 23:16
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya ya kirayi mahukuntan kasar saudiyya da su gagaguta janye batun kisan suke shirin yi kan Sheikh Nimr.
2015 Oct 29 , 23:11
Bangaren kasa da kasa, kawancen malaman gwagwarmaya na kasashen duniya ya fitar da wani jawabi da a cikinsa ya gargadi kasar Saudiyya kan zartar da hukuncin kisa kan Sheikh Nimr tare da bayyana hakan a matsayin kunna wutar fitina.
2015 Oct 28 , 22:14
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken tadabbura a cikin kur’ani mai tsarki tare da halartar mutane fiye da 400 a birnin kzablanka na kasar Morocco.
2015 Oct 28 , 22:12
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkin bil adama na duniya suna nuna damuwa dangane da hukuncin zalluncin da kotun masarautar Al Saud ta yanke na kisa kan Ayatollah Sheikh Nimr fitaccen malamin shi’a a kasar.
2015 Oct 26 , 23:18