Bangaren kasa da kasa: Iskat Morgan malamin coci a Amerika a wani mataki na maida martini kan kona kur'ani mai girama da aka yi a lardin Florida na kasar Amerika ya dauki wani mataki na koyar da kur'ani da tafsirin kur'ani mai girma a Coci.
2012 May 09 , 18:25
Bangaren kasa da kasa;A Nigeria har yanzu ba a kai ga matsayin da ake bukata kuma masu koyarwa da masu koyan karatun kur'ani mai girma ba a bas u kulawar da suke bukata domin har yanzu ana amfani da salo da tsarin karatun kur'ani mai girma irin na galgajiya na iyaye da kakannu.
2012 May 09 , 18:24
Bangaren kasa da kasa: mu'assisar da ke kula da harkokin addinin musulunci mai suna Paris Eglantine a kasar Faransa ta bada labarin wani shiri mai muhimmanci na raba kur'anai masu girma kyauta da aka rubuta da rubutun da marassa gani da gani gani kuma za a raba ne ga makaihi da masu dan gani gani.
2012 May 08 , 17:34
Bangaren kur'ani, keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kasashen yammacin turai suke yi shi ne babban abin da zai gagauta kawo karshensu da siyasarsu ta izgili ga sauran addinai saboda rashin asasi ga abin da suke yi ba'ada bayan haka ma ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai na duniya baki daya.
2012 May 07 , 13:48
Bangaren kur'ani, irin matakan dabbanci da rashin 'yan adamtaka da wasu daga cikin mutanen kasashen yammacin turai suke dauka na kone kur'ani mai tsarki babbar alama ce da ke tabbatar da gazawarsu kan wannan littafi mai tsarki wanda ke shiryar dad an adam zuwa ga ubangijinsa kuma shi rahma ne ga dukaknin talikai.
2012 May 06 , 21:25
Bangaren kasa da kasa: wata majiya ta kusa da ma'aikatar da ke kula da harkokin addinin musulunci a kasar Masar ta bada labarin sace kur'ani mai fi girma a wannan ma'aikatar.
2012 May 06 , 17:06
Bangaren kasa da kasa; ma'aikatar harkokin addini da sauran shagulgulan addini a kasar Aljeriya ta kaddamar da wani shiri na tarjama kur'ani mai girma a cikin harshen Faransanci kuma wannan shi ne karon farko da aka kaddamar da wannan shiri kamar yadda kakakin ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar ya bada labara.
2012 Apr 30 , 18:11
Bangaren kasa da kasa; taron karawa juna sani kan tafsirin kur'ani mai girma da aka fara a yau tara ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin KipTon fadar mulkin kasar ta Afrika ta kudu.
2012 Apr 29 , 16:50
Bangaren kasa da kasa: yara kanana dari daya ne mahardata kur'ani mai girma a ranar sha daya ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a girmama a wani taro na musamman da hadin guiwar kungiyoyin bayar da agaji na Alauraman na kasar Masar suka dauki dawainiyar gudanarwa a cibiyar musulunci ta jami'ar Azhar a kasar Masar.
2012 Apr 24 , 13:19
Bangaren harkokin kur';ani mai girma:Cibiyar da ke koyar da kur'ani mai girma ta jami'atul Kur'ani a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan ta farad a kaddamar da wani babban tsari da shiri na koyar da kur'ani mai girma a wannan sheka ga al'ummar kasar.
2012 Apr 23 , 17:52
Bangaren harkokin kur';ani mai girma:Cibiyar da ke koyar da kur'ani mai girma ta jami'atul Kur'ani a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan ta farad a kaddamar da wani babban tsari da shiri na koyar da kur'ani mai girma a wannan sheka ga al'ummar kasar.
2012 Apr 23 , 17:52
Bangaren harkokin kur'ani : a kokari da himmar ciyar da harkokin kur'ani da ilimin kur'ani da kuma na addinin musulunci da kuma al'adu irin na addinin musulunci a kafa wasu cibiyoyi har guda shida na koyar da kur'ani mai girma a lardin Gur na kasar Afganistan.
2012 Apr 23 , 17:51