Bangaren kasa da kasa; taron shekara shekara kan kur'ani mai girma a garin Shihat na kasar Saudiya da aka fara a ranar biyar ga watan Shahrivar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a Huseiniyar Ramih a wannan gari da ke gabacin Saudiyar.
2010 Aug 29 , 13:57
Bangaren kasa da kasa; makranta kur'ani biyar ne suka yi saura a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta birnin dubai kuma a ranar biyar ga watan shahrivar na wannan shekara ta dubu daya da tamanin da tara suka yi saura a gasar karo na tara.
2010 Aug 29 , 13:56
Bangaren kananan yara da matasa; yara da matasa da suka halarci kasuwar baje kolin kasa da kasa ta kur'ani mai girma ana karfafa masu karfin guiwar karatun kur'ani mai girma.
2010 Aug 29 , 13:53
Bangaren kasa da kasa; a kasar Rasha ce za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma karo na goma sha daya kuma za a gudanar da wannan gasar ce a ranar lahadi biyu ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Masko fadar mulkin kasar ta Rasha.
2010 Aug 28 , 13:20
Bangaren kur'ani; An gudanar da wani zama na musamman da ya kebanci iyalai a baje kolin kur'ani mai tsarki na duniya da ake gudanarwa abirnin Tehran, wanda a ka gudanar a babban dakin taruka na Mofatteh.
2010 Aug 26 , 15:36
Bangaren kur'ani; Kwamitin bunakasa ayyukan kur'ani mai tsarki zai gudanar da zamansa a ranar Asabar mai zuwa tare da halartar ministan ma'aikatar raya al'adun Musulunci da kuma wasu daga cikin mambobin babban kwamitin ala'du na kasa.
2010 Aug 24 , 13:56
Bangaren kasa da kasa; kasuwar baje kolin kur'ani mai girma a cikin madubin Fasaha da za a fara gudanarwa a a cibiyar kungiyar masu daukan hoto ta Kasar a yankin Halal da ke garin Doha fadar mulkin kasar ta Katar a ranar alhamis hudu ga watan Shahrivar.
2010 Aug 24 , 13:36
Bangaren kasa da kasa; mataki na uku na kasa da kasa na gasar karatun kur'ani salon tartili ada aka fara a jiya a birnin Abu Zabi fadar mulkin Hadeddiyar daular larabawa.
2010 Aug 24 , 13:34
Bangaren kasa da kasa; a daga ranar hhudu zuwa shidda ga watan Shahrivar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma a kasar Indiya a albarkacin watan Ramadana watan da a cikinsa aka sabkar da kur'ani.
2010 Aug 23 , 10:57
Bangaren kasa da kasa; a karon farko a kasar koweiti a yau ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta kuramai kuma za su fito ne daga kasashe mambobi a cikin kungiyar yankin tekun Fasha kuma a ranar talatin da daya ga watan Murdad ne aka fara gudanar da wannan gasar wato jiya kenan .
2010 Aug 23 , 10:55
Bangaren kasa da kasa; taron da ya shafi bincike kan matsayi da daukakar Kur'ani Mai girma wajen tilawa inda a wajen taron an samu halartar fitattun makaranta kur'ani a yankin dan shia da kuma dan sunna kuma ana gudanar da wannan taro ne a Masallacin Immam Hasan (AS) da ke garin Ihsan.
2010 Aug 23 , 10:54
Bangaren kasa da kasa' a yankin Malaka na kasar malaishiya ne a cikin wannan wata na azumin ramadana aka gudanar da karatun kur'ani na bai daya day an makaranta suka yi a cibiyar kasuwanci ta duniya a yankin.
2010 Aug 23 , 10:53