Bangaren kasa da kasa: a jami'ar Lidarz ta kasar Britaniya za a gudanar da zaman bada horo da ilimi na tarjumar surar Maryam
2010 Nov 15 , 16:41
Bangaren kasa da kasa; bada horo da ilimantarwa na karatun kur'ani da hukumce-hukumcen addinin Musulunci na musamman da mata dab a su jima da musulunta bad a kuma za a fara a rana ashirin da tara ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara da cibiyar Musulunci ta ingila a birnin London ta shirya.
2010 Nov 14 , 16:23
Bangaren kasa da kasa; taro kan kur'ani mai girma da lamarin zamani daga ranar sha tara zuwa ashirin da daya ga watan Esfan na wannan shekara da ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Keniya za ta shirya a jami'ar birnin Nairobi fadar mulkin kasar ta Keniya.
2010 Nov 14 , 16:23
Bangaren kasa da kasa; hadin guiwar hardar kur'ani mai girma a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya sun amince kafa cibiyar yada tarbiya da yaye malaman koyar da hardar kur'ani ga mata a wannan kasa.
2010 Nov 04 , 12:00
Bangaren kasa da kasa; za a gudanar da bukin girmama wadanda suka gudanar da gasar hadar da karatun kur'ani mai girma a Komoro kuma a ranar sha daya ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma fadar majalisar kasar ce a ka gudanar da wannan buki.
2010 Nov 04 , 11:59
Bangaren kasa da kasa: a karon farko za a gudanar da taron kasa da kasa kan karanta kur'ani mai girma da muhimmancin hakan a ranekun ashirin da daya da ashirin da biyu na wannan wata na Aban shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a jami'ar Malaya da ke birnin Kawalampur fadar mulkin kasar ta Malaishiya.
2010 Nov 02 , 14:26
Bangaren kasa da kasa; Ramziya Cilik masaniya harkokin kur'ani a Turkiya ta bukaci mahukumtan Iran da jami'ai na su tallafawa harkokin kur'ani a kasar ta Turkiya da kuma jinjinawa mahukumtan na jamhuriyar Musulunci ta Iran kan wannan goyan baya da gudummuwar da suke bayarwa.
2010 Nov 02 , 14:25
Bangaren kasa da kasa; a karo na hudu an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma nay an makaranta a kuduncin Iraki da aka fara tun ranar tara ga watan aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Nasiriya da ke tsakiyar lardin Zil Kar na kasar Iraki.
2010 Nov 02 , 14:24
Bangaren kasa da kasa;lokacin aikewa da abubuwan fasaha a bangarori daban-daban na shiga gasar duniya ta tunawa da Ali Asgar (AS) da komitin al'adu da fasaha ya fitar.
2010 Nov 01 , 13:13
Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu na fara bada horo kan ilimin kur'ani mai girma musamman ga mata a kasar katar daga ranar shidda ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da ofishin kula da hardar Kur'ani da ke karkashin Mu'assisar Kheiriya ta Id bin Muhammad Ali Sani ya shirya a tsawon watanni uku. A wannan karo mahardata dari da takwas ne suka halarci wannan zango na biyu
2010 Oct 30 , 16:37
Bangaren kasa da kasa; Wadanda suka shirya gasar karattun Kur'ani a Koweiti Za a girmama su a yau takwas ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma sun gudanar da wannan gasar ce tun watan azumin day a gabata .
2010 Oct 30 , 16:36
Bangaren da ke kula da harkokin kur'ani a jiya ne makaranta kur'ani mai girma da ke cikin tawagar maniyata aikin hajji na bana daga jamhuriyar Musulunci ta Iran suka gabatar da karatun kur'ani mai girma a birnin Madina cikin salon karatun kur'ani tara da kuma gabatar da wasu wake guda biyu da suka shafi addini da kuma gabatar da kiran salla guda hudu duka a jiyan biyar da watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
2010 Oct 28 , 15:49