IQNA

An Girmama wasu Malamai Da Kuma Mahardata Kur’ani A Masar

23:33 - July 09, 2018
Lambar Labari: 3482819
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga cikin malaman makarntu da kuma mahardata kur’ani a lardin bani siwaif na masar.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani taro daga aka gudanar jiya a lardin Bani Siwaif na Masar an girmama wasu daga cikin malaman makarntu su 30, da kuma mahardata kur’ani mai tsarki.

An samu halartar wasu daga cikin manyan jami’an gwamnati da suka hada shi kansa gwamnan lardin bani suwaif, sai kuma wasu daga cikin yan majalisar dokokin kasar ta Masar.

Baya ga malaman makarantu da kuma mahardata kur’ani,a  wurin wannan tarn an girmama wasu daga in ma’aikata da suka yi ritaya, wadanda sukabayar da gudunmawa ga al’umma.

Daga cikin kyautukan da aka bayar har da alluna na musamman na ban girma da kuma kudade.

3728770

 

 

تکریم معلمان نمونه و حافظ قرآن مصر+عکس

تکریم معلمان نمونه و حافظ قرآن مصر+عکس

تکریم معلمان نمونه و حافظ قرآن مصر+عکس

 

 

 

 

 

captcha